Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan kifar da gwamnatin Al-Assad na Syria
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:12
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
A ƙarshen makon da ya gabata ne ƴan tawaye suka kifar da gwamnatin shugaba Bashar al-Assad na Syria da zuri’arsa suka shafe shekaru 50 su na mulki a ƙasar. Rahotanni dai na cewa Al-Assad da iyalansa sun tsere daga ƙasar inda ake kyautata zaton cewa Rasha ta basu mafaka, lamarin da ƙasar Rashan ta musanta, yayin da ƙasashen duniya ke tofa albarkacin bakinsu.Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Hauwa Aliyu..