Kasuwanci
Bankin duniya ya ayyana Najeriya a matsayin ƙasa ta uku wajen cin bashi a duniy
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:02
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Wani rahoton Bankin Duniya ya nuna cewa Najeriya ce ƙasa ta uku a yawan basususun kasashen ketare, bayan da ta ƙarbi sama da dalar Amurka biliyan 16.5 kwankwacin naira Triliyan 27 da biliyan 700. Da wannan matsayi Najeriya ta na biye ne da ƙasashen Bangladesh mai matsayi na ɗaya da Pakistan ta biyu a yawan basussuka a duniya.Sabon ranceHakan na zuwa ne kwanaki kadan bayan da majalisar dattawan najeriyar ta sahalewa shugaba Tinubu karbo sabon rancen naira Tiriliyan 1 da biliyan 700, duk da ikirarin ƙasar na samun ƙudin haraji mai yawa daga hukumar kwastom da sauransu.Yawan basussukaBayaga bankin duniya duniya, jummular basussukan da Najeriya ta ƙarbo ya kai naira triliyan 138, wanda hasashe ma ke cewa zai kai dala biliyan 45 kafin karshen wannan shekara ta 2024.