Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Yadda Kiristoci suka gudabnar da bikin Easter a fadin duniya

Informações:

Sinopsis

Kiristoci a fadin duniya su na gudanar da bukukuwan Easter, ranar mai mahimanci da ke zagayowa duk shekara don tunawa da sadaukarwar da Isa Almasihu ya yi domin duniya, wadda a cikin sakon Paparoma Francis yai kira ga duniya bisa kiyaye afkuwar yaki kowanne iri. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.