Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Kan zanga-zangar da kungiyar kwadagon Najeriya ta gudanar

Informações:

Sinopsis

Kungiyar kwadago a Najeriya ta sanar da janye zanga-zangar da ta shirya gudanarwa ranar Laraba kan matsalar tsadar rayuwa. Wannan na zuwa ne bayan da kungiyar ta shirya gudanar da zanga-zangar na tsawon kwanaki biyu, inda ta fara aiwatar da kudirin nata a ranar Talata.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.