Bakonmu A Yau

Ngozi Okonjo Iweala ta sake zama shugabar WTO

Informações:

Sinopsis

Hukumar Kasuwanci ta duniya WTO ta bai wa tsohuwar ministan kudin Najeriya Ngozi Okonjo Iweala wa'adi na 2 na shekaru 4, yayin da ta kawo karshen wa'adinta na farko. Wannan ya biyo bayan kasancewarta 'yar takara daya tilo da ta sake neman mukamin.Domin tasirin wannan nadi da kuma kalubalen dake gabanta, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Isa Abdullahi, masanin tattalin arziki a Najeriya.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.