Bakonmu A Yau

Satar manyan jami'an gwmanati na ci wa 'Yan Najeriya tuwo a ƙwarya

Informações:

Sinopsis

'Yan Najeriya na ci gaba da bayyana bacin ransu danagane da satar da wani tsohon babban jam'in gwamnati ƙasar ya yi, ya kuma gina gidaje sama da 750. Tuni kotu ta ƙwace gidajen da kuma mallakawa gwamnati. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Bala Ibrahim mai sharhi kan lamuran yau da kullum, kuma ga yadda zantawar tasu ta gudana. Sai a latsa alamar sauti domin sauraron shirin.