Lafiya Jari Ce

Mutane dubu 131 suka kamu da cutar Kansa a bara a Najeriya

Informações:

Sinopsis

Shirin a wannan mako ya yi duba kan karuwar masu kamuwa da cutar kansa ko kuma Sankara koma Daji kamar yadda hausawa ke kira, cutar da a bara kadai Najeriya ta samu sabbin kamuwa akalla dubu 131 baya ga wasu dubu 78 da cutar ta kashe.