Lafiya Jari Ce

Ciwon idanu na Apollo ya sake bayyana a sassan Najeriya

Informações:

Sinopsis

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon ya tattauna da masana akan matsalar ciwon idanu na Apollo da a baya bayan nan ya sake bulla a sassan Najeriya. Cikin shirin za a ji dallilan da suka janyo sake bayyana ciwon idanun da kuma matakan da za a dauka wajen magance shi ko kuma dakile yaduwarsa.