Lafiya Jari Ce

Yadda Fasahar dashen ciki ke kara samun karbuwa a Najeriya

Informações:

Sinopsis

Shirin Lafiya Jari na wannan mako ya duba irin nasarorin da ake samu ta fannin yiwa matan da suka kasa daukar ciki dashen cikin a kimiyyance. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Azima Bashir