Shirye-shiryen Matasa | Deutsche Welle

Darasin da ke tattare da rikicin kudi Naira

Informações:

Sinopsis

A kokarin gwamnatin Najeriya na dakatar da amfani da tsofaffin kudi a tsakiyar gangamin yakin zaben 2023, shirin Darasin Rayuwa ya dubi yadda matakin ke shafar magidanta da kasuwanci har ma da zamantakewar al'umma.